Table of contents
Session 1 (Language): 9:00am - 12:00pm
Paper: Nazarin Jumloli Masu Harshen Damo a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
2. Sani Adamu, Hafizu Hadi
Paper: Aron Kalmomin Larabci A Waƙar Sa’idu Faru Ta Sarkin Kudun Sakkwato Muhammadu Macciɗo
3. Adamu Mainasara (Phd)
Paper:‘Yancin Makaɗa
a Duniyar Waƙa:
Nazarin Jujjuya Kalmomi a Wasu Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
4. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri
Paper: Nason Larabci a Bakin Makaɗa:
Nazarin Kalmomin Larabci a Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
5. Isah Sarkin Fada, Nazir Ibrahim Abbas PhD
Paper: Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa
Sa’idu Faru: Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
6. Sulaiman Lawal, Ashafa Garba, Muhammad Tukur Tanko
Paper: Nazarin Kalmomin Aro a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru-
7. Yusuf Ahmad
Paper: Nazarin Furucin Kwalliya a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin
Marigayi Sa’idu Faru
8. Maryam Abubakar Ibrahim
Paper: Nazarin Falsafa a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Marigayi Sa’idu Faru
9. Shafi’u Adamu
Paper: Nazari a Kan Kalmomi Masu Harshen Damo a Wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
10. Abdullahi Bashir, Abu-Yazid Yusuf
Nazarin Kalmomi Masu Kishi da Juna (Antonyms) a Cikin Wasu
Waƙoƙin
Makaɗa Sa’idu Faru
11. Muhammad Abdulhameed Dantumbishi
Paper: Waƙa Harshe da Al’umma
12. Adamu Ago Saleh
Paper: Nazarin Karin Harshe a Wasu Waƙoƙin Abubakar Sa’idu Faru
13. Abdullahi Yakubu Darma, Sani Hassan
Nazarin Ararrun Kalmomi a Waƙar Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo ta Sa’idu Faru
14. Nazir Ibrahim Abbas PhD, Isah Sarkin Fada
Paper: Adon Harshe a Wasu Waƙoƙin Maƙada Sa’idu Faru
15. Abdullahi Bashir, Ali Usman Umar
Paper: Tasirin Karin Harshe a cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
16. Amina Abubakar, Samira Adamu Gurori, Halima Adamu
Paper: Karin Harshen Zamfarci a Cikin Waƙar “Kana Shire Baban ‘Yan Ruwa ta Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo
17. Babangida Yusuf, Hussaini Ibrahim Ka’oje
Paper: The Menagerie of Majesty: Analyzing Animal Symbolism in the Hausa Court Songs of Sa’idu Faru
18. Sani Garba Masama, Bala Ɗankande Tsafe
Paper: A Pragmastylistic Analysis of Figurative Language Used in
Selected Royal Court Songs of Sa’idu Faru
19. Adamu Shede, Ph.D
Paper: Metaphorical Expressions in Hausa Court Songs: A Study of
Sa’idu Faru’s ‘Waƙar Mamman Sarkin Kudu’
20. Dr. Abubakar Adamu Masama, Muhammad Arabi Umar
دراسة
مقارنة لظاهرة التشبيه بين الشاعرين المتنبي وسعيد فَارُ
Session 2 (Literature): 9:00am - 12:00pm
Paper: Waƙa-Kwaikwaye: Zaƙulo Wasu Sigoginsa Daga Bakin Sa’idu Faru
2. Jamilu Alhassan, Halima Mansur Kurawa
Paper: Awon Baka: Nazarin Karin Murya A Waƙar Sarkin Kudu Macciɗo Ta Makaɗa Sa’idu Faru
3. Abubakar Ɗalha Bakori, Sulaiman Adamu, Yusuf
Ibrahim Zuntu
Paper: Dangantakar Adaabi Da Tarihi: Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo Abubakar A Bakin Sa’idu Faru (Malamin Waƙa)
4. Dr. Abdullahi Sarkin Gulbi & Dr. Musa Fada Gumm
Paper: Turancin Direba Sai Fasinja: Nazarin Karin Magana a
Bakin Makaɗa
Sa’idu Farun
5. Adamu Rabi’u Bakura, Abu-Ubaida Sani
Paper: Gurbin Makaɗa
Sa’idu Faru a Sikelin Manazartan Ƙarni Na 21
6. Aminu Ibrahim Bunguɗu,
Sulaiman Abdulmalik, Sani Alhaji Rabi’u
Paper: Salon Kambamawa A Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
7. Hauwa Abubakar Isma’il, Jamilu Alhassan PhD
Paper: Kowane Bakin Wuta Da Nasa Hayaƙi: Auna Wasu Waƙoƙinn Sa’idu Faru A Bahaushen Kari
8. Garba Sa’idu Bambale
Paper: Nazarin Yabo Cikin Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru Na Sarkin Zazzau Shehu Idrisu
9. Amina Mbaruma Abdu PhD
Paper: Turken Zuga Da Yabo A Wasu Ɗiya Na Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Keɓantaccen
Nazari Kan Waƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
10. Muhammad Musa Labaran
Paper: Tarken Ɗan Waƙa Da Nau’o’insa A Wasu Waƙoƙin
Makaɗa Sa’idu Faru
11. Rabiu Bashir PhD
Paper: Salon Jerin Sarƙe A Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
12. Ibrahim Lamido Ph.D, Bara’atu Inuwa Maikadara Ph.D
Paper: Salon Sarrafa Harshe A Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru: Nazari Bisa Mahangar Leech Da Shorts
13. Halima Mansur Kurawa, Prof. Atiku Ahmad Dunfawa
Paper: Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo
A Bakin Sa’idu Faru
14. Maimunatu Sulaiman, Aisha Muhammad Agigi, Saifullahi Ahmed
Madawaki
Paper: Tarken Habaici A Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa'idu Faru
15. Yasira Hussaini, Yasir Shu’aibu, Hussaini Abdullahi
Paper: Tarken Yabo Da Zuga A Cikin Waƙoƙin Sa’idu Faru
16. Aliyu Rabi’u Ɗangulbi, Idris Hamidu
Paper: Tasirin Habaici A Waƙoƙin Sa’idu Faru Wajen Kare
Martabar Masarauntun Gargajiya
17. Musa Abdullahi
Paper: Kwalliya A Waƙar Sa’idu Faru: Nazari Kan Waƙar Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris
18. Dano Balarabe Bunza, PhD, Dr. Sani Yahaya Mafara
Paper: Turken Roƙo A Cikin Waƙoƙin Sarauta Na Marigayi Sa’idu Faru
19. Buhari Lawali
Paper: Wanka mai kama da jirwaye: Birbishin Kore a cikin wakokin
Makada Sa'idu Faru na Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Maccido
20. Aminu Ibrahim Bunguɗu
Paper: Yabo A Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
21. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri
Paper: Zuga Gishirin Waƙa: Nazarin Tubalan Zuga a Wasu Waƙoƙin
Makaɗa Sa’idu Faru
22. Hauwa Muhammad Bugaje (PhD)
Paper: Nazarin Kwalliya a Waƙar Sa’idu Faru ta Sarkin Yaƙin Banga Sale
23. Halima Adamu, Amina Abubakar, Samira Adamu Gurori
Paper: Turken Yabo a Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru na Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo
24. Dr. Zainab Isah, Hadiza Idris
Paper: Nazarin Tubalin Ginin Turken Roƙo a Wasu Waƙoƙin Alhaji Sa'idu Faru
25. Dr. Haruna Umar Bunguɗu,
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu),
Muhammad Shu’aibu Abubakar, Muhammad Aminu Saleh
Paper: Salon Koɗa
Kai a Cikin Wasu Waƙoƙin Sa’idu
Faru
26. Ashahabu Ɗantanin, Hafizu Hadi
Paper: Turken Yabo Gauraye da Zuga da Tubalan Zambo da Habaici a
Wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
27. Sani Hassan
Paper: Nazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri
Muhammadu Tukur ta Sa’idu
Faru
28 Halidu Sanda Kaura, Muhammad Arabi Umar
Paper: Nazarin Turakun Waƙoƙin Masarautar Ƙaura Namoda na Makaɗa Sa’idu Faru
29. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
Paper: Nazarin Tubalan Salon Magana Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
30. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
Paper: Nazarin Turakun Zambo a Bakin Makaɗa
Sa’idu Faru
31. Sakina Adamu Ahmad
Paper:Jirwayen Dabbobi, Tsuntsaye da Kwari a Bakin Makaɗa
Sa’idu Faru
32. Zahraddeen Bala Idris, Bilkisu Tukur
Paper: An Investigation of Request Act in Some Selected Sa`idu
Faru`s Songs
33. Taofiki Aminu, PhD, Mal. Ahmed Ibrahim
Paper: Orality in Song and the Advancement of Traditional History:
The Experiences of Saidu Faru
Session 3 (Culture/Literature): 9:00am - 12:00pm
Paper: Dabbobi Da Ƙwari Da Tsuntsaye A Cikin Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
2. Nura Lawal, Muhammad Rabi’u Tahir
Paper: Yanayin Sarauta Da Masarauta A Wasu Waƙoƙin
Alhaji Sa’idu Faru
3. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri, Musa Isah Abubakar
Paper: Addu’a A Harshen Makaɗa:
Nazarin Turakun Addu’a Wasu Waƙoƙin Makaƙa Sa’idu Faru
4. Umma Aninu Inuwa
Paper: Yanayin Halayen Wasu Dabbobi A Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Sa’idu Faru
5. Sani Bashir, Kabiru Abdulkarim
Paper: Yanayi Da Siffofin Gwarzaye A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
6. Haruna Umar Maikwari, Ibrahim Dalha
Paper: Zumunta a Fasahohin Baka Na Hausa: Nazari Daga Waƙoƙin
Makaɗa Sa’idu Faru
7. Muhammad Ammani, PhD, Kamilu Ɗahiru Gwammaja
Paper: Yaba Kyauta Tukuici: Nazarin Kyauta Da Nau’o’inta a Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
8. Musa Fadama Gummi Ph.D, Dr. A.S. Gulbi
Paper: Homa Ko’ina Da Ruwanku: Laluben Sarkanci A Cikin Waƙoƙin
Sarauta Na Makaɗa
Sa’idu Faru
9. Faru - Murtala Garba Yakasai Ph.D
Paper: Shahara da Bunƙasar Jihar Kano ta Bakin Sa’idu
10. Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu),
Hauwa Tanko Idris
Paper: Turken Hoton Dabbobi Da Tsuntsaye A Zubin Ɗiyan
Wasu Waƙoƙin
Makaɗa Sa’idu Faru
11. Zainab Isah
Paper: Hoton Mata a Bakin Makaɗa
Sa’idu Faru
12. Ibrahim M. M. Furfuri
Paper: The Role of Nigerian University Libraries in Archiving Hausa
Royal Songs for Effective Service Delivery to Researchers
13. Dr. Nahuche Ibrahim Marafa
Paper: Glimpses on Destiny And World Life In Some Hausa Songs of
Makaɗa Sa’idu Faru
(Tsinkayon Ƙaddara
da Falsafar Rayuwar Duniya a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru)
14. Abdullahi Dahiru Umar - Muhammad Arabi Umar
Paper: Promoting Gender Parity Through Song: The Significance of Makaɗa Sa’idu Faru’s
Compositions for the Queen Hajiya Hasiya (Mai Babban Ɗaki)
15. Sani Hassan
Paper: Nazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri
Muhammadu Tukur ta Sa’idu
Faru
16. Halidu Sanda Kaura, Muhammad Arabi Umar
Paper: Nazarin Turakun Waƙoƙin Masarautar Ƙaura Namoda na Makaɗa Sa’idu Faru
17. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
Paper: Nazarin Tubalan Salon Magana Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
18. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
Paper: Nazarin Turakun Zambo a Bakin Makaɗa
Sa’idu Faru
19. Sakina Adamu Ahmad
Paper: Jirwayen Dabbobi, Tsuntsaye da Kwari a Bakin Makaɗa
Sa’idu Faru
20. Zahraddeen Bala Idris, Bilkisu Tukur
Paper: An Investigation of Request Act in Some Selected Sa`idu
Faru`s Songs
21. Taofiki Aminu, PhD, Mal. Ahmed Ibrahim
Paper: Orality in Song and the Advancement of Traditional History:
The Experiences of Saidu Faru
22. Mas’ud Bello, Ph.D, Chubado Umaru
Paper: The Contributions of Royal Artists in the Salvation of
Indigenous Aristocracy in Nigeria: The Unique Role of Saidu Faru
23. Buhari Lawal
Paper: Wanka mai kama da jirwaye: Ɓirbishin Kore a cikin waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru na
Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Maccido
24. Halliru Abubakar Idris:
Paper: Nazarin Wasu Fuskokin Yabo a Wakar Sa'idu Faru ta "Mamman Sarkin Kudu") Thanks.
Session 4: 9:00am - 12:00pm
1. Haruna Umar Maikwari & Ibrahim Dalha
Paper: Zumunta a Waƙoƙin Baka na Hausa: Nazari Daga Waƙoƙin
Sa'idu Faru.
2. Auwal Abdullahi Salisu, Ibrahim Gali Ali
Paper: Tsarin Sauti A Waƙoƙin Sa'idu Faru: Nazari A Kan Naso Da
Shaddantawa Da Musayar Gurbi Da Kuma
Shafe Sauti A Waƙar Sarkin Yaƙin Banga
3. Ibrahim Baba, Isma'il Aliyu Waziri, Kamilu Bashir
Mukhtar, Musa Isah Abubakar
Paper: Zuga Gishirin Waƙa: Nazarin Tubalan Zuga a Wasu Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru
4. Rabiu Bashir PhD.
Paper: Salon Jerin Sarƙe A Wasu Waƙoƙin Makaɗa
Sa’idu Faru
5. Adamu Ago Saleh
Paper: Nazarin Karin Harshe A Wasu Waƙoƙin Abubakar Sa’idu Faru
6. Ibrahim Lamido PhD & Bara'atu Inuwa Maikadara PhD
Paper: Salon Sarrafa Harshe a Wakokin Makaɗa Sa'idu Faru Bisa Mahangar Leech da Shorts
7. Abubakar Salisu Malumfashi da Sani Samaila Galadima da
Shu'aibu Abdullahi Jangebe
Paper: Nazarin Turken Yabo da Zuga A Wasu Wakokin Makada Saidu Faru
8. Hauwa Abubakar Isma’il Da Jamilu Alhassan
Paper: Kowane Bakin Wuta Da Nasa Hayaqi: Auna Wasu Waƙoin Sa’idu Faru A Bahaushen Kari
9. Samaila Yahaya, Bello Almu
Paper: Gagara-gwari: Tsokaci a cikin wakar Salon Magana ta Alhaji Sa'idu Faru mai take 'Gwabron Giwa Uban Galadima'
10. Sani, A-U., Bakura, A.R., and Muhammad, I.B.M.
Paper: Exploring the Economic Opportunities and Challenges in Documenting Hausa Oral Literature: Special Reference to Sa'idu Faru's Songs
0 Comments